Abubuwan Da Ya Kamata Mu Sani Game Da Zaitun

Zaitun (Olea europaea) Wani itace ne mai  ƴaƴa da ake cin ƴaƴan sa,da kuma ganyen,  Ana samun Man zaitun ne daga ƴaƴan ita Zaitun ɗin wanda yake ƙunshe da sinadaran da ake cewa ‘fatty acids monounsaturated’.

 Fatty acid a man zaitun yana da ɗauke da sinadaran da ke rage kitse wato cholesterol.

Man Zaitun yana da amfani iri daban daban irin su dafa abinci,da kuma magani,mutane 

suna amfani da man zaitun wajen magance 

cututtukan zuciya

ciwon sukari

da kuma hawan jini.

 Haka kuma Zaitun yana magance cututtuka irin su 

ciwon daji

ciwon ƙwaƙwalwa 

Rage kiba

ciwon kai mai tsanani.

Haka kuma ana amfani da Zaitun wajen magance 

Ciwon Kunne da kuma Kumburin Ciki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories