Jerin Sunayen Mataimakan Gwamnoni Da Aka Tsige Tun Daga 1999 Zuwa Yanzu

Sashi na 188 na kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na shekarar 1999, ya tanadi dokar tumɓike gwamna ko mataimakin Sa daga karagar mulki ta hanyar tsige shi.

Yayin kafa wannan doka akwai jerin sunayen Mataimakan Gwamnoni da wannan ƙaddara ta hau su, kamar haka

Philip Shaibu jihar Edo

Sani Abubakar Danladi jihar Taraba

Femi Pedro Jihar Lagos

Iyiola Omisore jihar Osun

Kofoworola Bucknor-Akerele Jihar Lagos

Chris Ekpenyong jihar Akwa Ibom

Abiodun Aluko jihar Ekiti

Biodun Olujinmi Jihar Ekiti

late Garba Gadi jihar Bauchi

Peremobowei Elebi jihar Bayelsa

Jude Agbaso Jihar Imo

Sunday Onyebuchi jihar Enugu

Ali Olanusi Jihar Ondo

Eze Madumere Jihar Imo

Simon Achuba Jihar Kogi

Rauf Olaniyan Jihar Oyo

Sai kuma Mahdi Aliyu Gusau daga jihar Zamfara

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories