Shugaban Ƙasar Iran Raisi Ya Rasu A Wani Hatsarin Jirgi

Wani jirgin sama mai saukar ungulu ɗauke da wasu daga cikin manyan kasar Iran ciki har da shugaban kasar Ebrahim Raisi ya Yi hatsari a jiya lahadi.Hatsarin wanda rahotanni suka tabbatar da...

An Yi Bikin Buɗe Sabon Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi

Mataimakin Shugaban ƙasa, Sanata Kashim...

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin garkuwa da su

Dakarun rundunar soji ta ‘’Ofireshon Desert  Sanity 111’’ sun gudanar da atisaye na tsawon kwanaki goma a kokarinsu na tsaftace dajin Sambisa ta hanyar tabbatar da cewa babu sauran wasu birbishin ‘yan ta’adda da ke boye a dajin.

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Ana nuna mana wariya – Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun zayyana matsalolinsu

Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun bayyana takaicinsu bisa abinda suka kira 'wariya' da gwamnatin tarayya ke nuna musu a rabon manyan aiyuka a tsakanin sassan kasar nan.

An Yi Bikin Buɗe Sabon Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi

Mataimakin Shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima a jiya Asabar ya ƙaddamar da buɗe...

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara...

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar...

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Athiak Dua Amarya Ma Fi Tsadar Sadaki A Duniya

Amarya Athiak Dua Riak wacce ta fito daga ƙasar sudan...

Nanda Watanni Kaɗan Najeriya Tafi Ƙarfin Dakon Fetur Daga Waje-Ɗangote

Ɗangote ya ce matatar sa na da ƙarfin da za ta...

Salon Dabarun Tsaro Da Tinubu Ya Kawo Abin Birgewa Ne-Gwamnatin Birtaniya

Babban Kwamishinan Biritaniya a Najeriya, Dr. Richard Montgomery, ya...

Tinubu ya bawa tsohon shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega mukami

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amice da nadin tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Farfesa Attahiru Jega, a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na jami’ar Usman Danfodio da ke Sokoto wacce aka fi sani da ‘UDUS’.

WikkiTimes joins membership of Group of Corporate Online Publishers, GOCOP

Jos: An kama wani matashi daure da jigidar bama-bamai a harabar banki

Najeriya ta shafe shekaru 20 tana fama da aiyukan ta'addanci da suka hada da satar mutane domin neman kudin fansa, tayar da bama-bamai a wuraren taron jama'a da sauransu.

Peter Obi ya ziyarci Atiku, Sule Lamido, da Saraki

Dan takarar neman shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin inuwar jam'iyyar LP (Labour Party), Peter Obi, ya Kai wata ziyarar bazata ga wasu jiga-jigan 'yan jam'iyyar PDP da suka fito daga arewa.

‘Ku kama shi’: Kotu tayi watsi da bukatar Yahaya Bello

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta neman kotu ta hana hukumar EFCC kama shi.

Sansanin Sojin Amurka da Faransa: Dattijan arewa sun gargadi Tinubu

Kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso sun kori sojojin kasashen Amurka da Faransa daga kasashensu tare da maye gurbinsu da rundunar sojoji ta 'Wagner' na kasar Rasha

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin garkuwa da su

Dakarun rundunar soji ta ‘’Ofireshon Desert  Sanity 111’’ sun gudanar da atisaye na tsawon kwanaki goma a kokarinsu na tsaftace dajin Sambisa ta hanyar tabbatar da cewa babu sauran wasu birbishin ‘yan ta’adda da ke boye a dajin.

Kashe mu raba muke yi da talakawa idan mun saci kudin...

Bulaliyar Majalisar dattajai, Sanata Ali Ndume, ya ce ‘yan siyasar da ke kashe mu raba da al-umma bayan sun saci kudin gwamnati basu cancanci hukunci mai tsauri ba.

Sambisa: Sojoji sun hallaka shugaban kungiyar Boko Haram da ya gaji...

Bayan samun dumbin makamai a sansanin da aka kashe Tahir, an kashe wasu daga cikin mayakan kungiyar Boko Haram dake tare da shi a yayin da wasu suka gudu da raunukan harbi.

Peter Obi ya ziyarci Atiku, Sule Lamido, da Saraki

Dan takarar neman shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin inuwar jam'iyyar LP (Labour Party), Peter Obi, ya Kai wata ziyarar bazata ga wasu jiga-jigan 'yan jam'iyyar PDP da suka fito daga arewa.

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Tinubu ya bawa tsohon shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega mukami

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amice da nadin tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Farfesa Attahiru Jega, a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na jami’ar Usman Danfodio da ke Sokoto wacce aka fi sani da ‘UDUS’.

Jam’iyyar APC ta kori dan majalisar wakilai Aminu Sani Jaji

A cewar Yusuf, kafin korar Honarabul Aminu sai da APC ta kafa kwamitin bincike akansa kuma kwamitin ya tabbatar da gaskiyar zarge-zargen da ake yi masa.

Ta’addanci: Rundunar sojin Najeriya tana neman Halilu Buzu dan Nijar ruwa...

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa tana neman Halilu...

Rashin Ɗa Namiji Ya Sa Wata Matashiya Gadon Sana’ar Wanzanci A Kano

Hassan Gambo matashiya Mai Sana'ar Wanzanci a wata zantawa da TRT Afirka ta yi da ita ta bayyana yadda ta tsinci kanta a wannan...

Yadda Malamin Tsubbu Hassan Patigi Ke Azabtar Da Masu Jinya, Yi...

Sama da shekaru, Malam Hassan Patigi, daga yankin Patigi...

Bincike: Yadda Rashin Tsaftaccen Ruwa Ke Gurgunta Harƙar Ilimi A Matakin...

Daga Usman BabajiMatsalar ƙarancin samun wadataccen ruwan amfanin yau...

Lalacewar Muhalli: Yadda ‘Yan Mata Ke Kaurace Wa Zuwa Makaranta A...

Daga Ogechukwu Victoria UjamA cikin kwalejin ilimi ta Yakubu...

Abubuwan Da Ya Kamata Mu Sani Game Da Zaitun

Zaitun (Olea europaea) Wani itace ne mai  ƴaƴa da ake cin ƴaƴan sa,da kuma ganyen,  Ana samun Man zaitun ne daga ƴaƴan ita Zaitun ɗin wanda yake ƙunshe da sinadaran da ake cewa 'fatty...

Iyalan Abacha sun kalubalanci kwace musu wata kadara a Abuja

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya rawaito cewa matar Marigayi Abacha, Maryam Abacha, da babban ɗanta, Muhammad Sani Abacha, sune suka shigar da karar.

Kungiyar kwadago ta fice daga tattaunawa da gwamnati akan karin albashin...

Majiyar WikkiTimes ta sanar da ita cewa gwamnati bata zo da alkaluma ko wani karin bayani da zai bayyana dalilinta na kafewa akan yin tayin da ta gabatar yayin ganawarsu da NLC ba.

Kano: Kotu ta daure ‘yan kasuwar canji 17 na tsawon wata...

'Yan kasuwar canjin da aka gurfanar da suka hada da Ayuba Ibrahim, Idris Saidu, Idris Usman, Shu'aibu Muhammad, Hamisu Iliyasu, da sauran mutane 12 sun amsa laifinsu a gaban kotu.

Tinubu ya haramta siyen motoci masu amfani da fetur

A yayin zaman malisar zartarwa ta kasa (FEC) a ranar Litinin, Tinubu ya jaddada cewa babu gudu balle ja da baya wajen ganin sun kawo canji a bangaren makamashin da ababen hawa ke amfani da su.

Alamomin Da Ke Nuna Kamuwa Da Cutar Hassada

Cutar hassada wata cuta ce da ta Addabi al'umma musamman na wannan ƙarni. Duk mai Ƙyashi,baƙin ciki da ni'imar wani,Son ganin an cutar da...

Tinubu: Fiye Da Mako Ba A San Inda Ya Yi Aure Ya Tare...

Ɗarururuwan Ƴan Najeriya na cigaba da jefa tambayoyi a...

NUJ Ta Karrama Mawallafin Jaridar Wikkitimes A Ƙoƙarin Sa Na Tsage...

Kungiyar ƴan jarida ta Najeriya (NUJ) ta karrama mawallafin WikkiTimes,...

Yadda Bincike Ya Gano Muhimmancin Zobo Ga Masu Cutar Hawan Jini

Al'ummar ƙasar Hausa sun yi amanna da Zobo, wanda a turance...

An Yi Bikin Buɗe Sabon Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi

Mataimakin Shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima a jiya Asabar ya ƙaddamar da buɗe...

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara...

Dakarun rundunar soji ta ‘’Ofireshon Desert  Sanity 111’’ sun gudanar da atisaye na tsawon kwanaki goma a kokarinsu na tsaftace dajin Sambisa ta hanyar tabbatar da cewa babu sauran wasu birbishin ‘yan ta’adda da ke boye a dajin.

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar...

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Athiak Dua Amarya Ma Fi Tsadar Sadaki A Duniya

Amarya Athiak Dua Riak wacce ta fito daga ƙasar sudan...

Nanda Watanni Kaɗan Najeriya Tafi Ƙarfin Dakon Fetur Daga Waje-Ɗangote

Ɗangote ya ce matatar sa na da ƙarfin da za ta...

Salon Dabarun Tsaro Da Tinubu Ya Kawo Abin Birgewa Ne-Gwamnatin Birtaniya

Babban Kwamishinan Biritaniya a Najeriya, Dr. Richard Montgomery, ya...

Tinubu ya bawa tsohon shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega mukami

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amice da nadin tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Farfesa Attahiru Jega, a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na jami’ar Usman Danfodio da ke Sokoto wacce aka fi sani da ‘UDUS’.

Ko Kanawa Na Buƙatar Gadar Sama A Yanzu Kuwa?

Tsigar jiki na har tashi ta kan yi idan...

Kalaman Gwamna Abba Kabir Yusuf Kan Hukumar Hisbah: Gyara Ko Buɗe Ƙofar Ɓarna?

Maganar gaskiya ban ji daɗin kalaman da...

Lokacin Azumi: Ɗaukar Nauyin Karatu Ko Ciyar Da Bayin Allah?

A 'yan shekarun nan kusan duk lokacin...

Ra’ayi: Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Laifin Gwamnati Ne

Idan al’amuran kasa suka tabarbare sai a...

Shugaban Ƙasar Iran Raisi Ya Rasu A Wani Hatsarin Jirgi

Wani jirgin sama mai saukar ungulu ɗauke da wasu daga...

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin...

Dakarun rundunar soji ta ‘’Ofireshon Desert  Sanity 111’’ sun gudanar da atisaye na tsawon kwanaki goma a kokarinsu na tsaftace dajin Sambisa ta hanyar tabbatar da cewa babu sauran wasu birbishin ‘yan ta’adda da ke boye a dajin.

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Ana nuna mana wariya – Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun zayyana matsalolinsu

Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun bayyana takaicinsu bisa abinda suka kira 'wariya' da gwamnatin tarayya ke nuna musu a rabon manyan aiyuka a tsakanin sassan kasar nan.

Bola Tinubu Ya Jinjinawa Ƴan Wasan Super Eagles Kan Bajintar Da...

Shugaba Bola Tinubu ya jinjina wa tawagar ƙwallon ƙafar,...

Tinubu Ya Jinjinawa Tawagar Super Eagles Kan Nasarar Da Suka Samu...

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa tawagar ‘yan...

AFCON: Shugaba Tinubu Ya Roƙi Super Eagles Da Su Doke Kamaru...

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya roki ‘yan wasan...

WTT Doha 2023: Aruna Quadri zai kara da Hugo Calderano na...

Dan wasan kwallon tebur Tennis mai lamba ta daya...

Hukumar kwallon kafa ta Zambia ta gabatar da kasafin dala miliyan...

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Zambia (FAZ) ya gabatar...

An cire Morlaye Sylla daga cikin tawagar kasar Guinea

An cire Morlaye Sylla daga cikin tawagar kasar Guinea...

Harry Kane Na Shirin Barin Tottenham

Darajar yarjejeniyar ɗan wasan dai ta kai €100m a cewar David Ornstein.

Dalilan Da Suka Sa Ake Ganin Auren Bazawara Ya Fi Na...

Mafi yawan samari ba su son auren bazawara, amma masana sun yi nuni da cewa, akwai fa'idoji da dama a cikin aurenta

Masarautar Bauchi Ta Kori Masu Sarautun Gargajiya 6

Masaraurar Bauchi ta warware naɗin sabbin masu Sarautun Gargajiya...

Bayan Shekaru 62 Masarautar Ningi Ta Nada Sabon Waziri

A karon farko bayan shekaru 62 da masarautar Ningi ta dakatar da...

Masarautar Gumel Ta Sake Fitar Da Sabbin Dokoki Sauƙaƙa Aure

Masarautar Gumel da ke karamar hukumar Gumel ta Jihar Jigawa ta...

Me yasa halittar Mata ke sauyawa bayan aure?

Wannan lamari ba baƙo ba ne ga dukkan al'ummar ƙasar Hausa. In muka duba za mu ga cewa da yawa daga cikin matan Nijeriya musammam yankin Arewa da zarar mace tayi aure ba jimawa sai kaga halittar jikinta ya fara sauyawa ta yi ƙiba ta murmure duk tayani muni sun ɓace.

Ahmad Fadlallah Tahir: Nigeria’s Rising Sales Manager Breaking New Grounds

IN the ever-evolving world of business, marketing has become...